Artv News
Shugaba Buhari ya mikawa Bola Tinubu tutar jam'iyyar APC

Buhari ya mika wa Tinubu tutar takara a APC.
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya mika wa Bola Tinubu tutar takarar shugabancin kasar a karkashin jam'iyyar APC.
Ya mika masa tutar ce bayan ya lashe zaben fitar da gwani na jam'iyyar inda ya samu kuri'u 1, 271.