Artv NewsSep 9, 20221 min readSarauniyar Ingila Ta Rasu Tana Da Shekara 96Bayan shafe shekara 70 tana mulki, Sarauniyar Ingila Elizabeth ta biyu ta rasu ranar Alhamis. Karin bayani na tafe
Bayan shafe shekara 70 tana mulki, Sarauniyar Ingila Elizabeth ta biyu ta rasu ranar Alhamis. Karin bayani na tafe