top of page
  • Artv News

Sanarwa daga gwamnatin Kano


Gwamnatin Jihar Kano karkashin Gwamna, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ta kafa kwamitin domin karbar takardun aiki ga masu bukatar aikin dasu shigar da bukatarsu daga ranar Litinin 8/8/22 zuwa Juma'a 12/8/22 wanda yake da bukata zai shiga ta wannan site din wanda za'a bude gobe don cike bayanan sa, www.kahucee.com.ng wadan da zasu iya neman wannan aiki ya zamana a kalla suna da matakin karatu na DIPLOMA ko NCE ko HND ko kuma Bsc.


Sanarwa daga Engr. Rabiu Suleiman Bichi

603 views1 comment
bottom of page