...Daga Bakin Mai Ita tare da Rashida Mai Sa'a
Updated: Aug 3, 2021
Daga Bakin Mai Ita wani shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla.

FDaga Bakin Mai Ita wani shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla.
A wannan kashi na 53, shirin ya tattauna da Rashida Adamu wadda aka fi sani da Rashida Mai Sa'a a fina-finan Kannywood , inda ta amsa tambayoyin da suka shafi rayuwarta.
Ɗaukar bidiyo da Tacewa: Abdulsalam Usman Abdulkadir
Tsarawa da gabatarwa: Umar Rayyan