Barcelona za ta yi wasan sada zumunta da RB Salzburg
Updated: Aug 3, 2021
Ranar Laraba Barcelona za ta ziyarci Austria domim buga wasan sada zumunta da Red Bull Salzburg.

Ranar Laraba Barcelona za ta ziyarci Austria domim buga wasan sada zumunta da Red Bull Salzburg.
Karon farko da kungiyar ta Camp Nou za ta ziyarci Austria tun bayan shekara 28.
Shine ranar 3 ga watan Nuwambar 1993, inda Barcelona ta kara da Austra Wien a wasa na biyu na neman gurbin shiga gasar Champions League.