top of page

Henry Onyekuru dan Najeriya ya koma Olympiakos kungiya ta bakawi cikin shekara hudu

Updated: Aug 3, 2021

Dan wasan tawagar Najeriya, Henry Onyekuru ya koma Olympiakos da taka leda, kungiya ta bakwai kenan cikin shekara hudu.

Dan wasan tawagar Najeriya, Henry Onyekuru ya koma Olympiakos da taka leda, kungiya ta bakwai kenan cikin shekara hudu.

Ya koma Girka da taka leda kan yarjejeniyar kaka hudu kan Yuro miliyan biyar.

Mai shekara 24, wanda ya taka leda a Belgium da Turkiya na fatan taka rawar gani a Girka, bayan da ya kasa nuna kansa a gasar Faransa.

Onyekuru ya buga wasa takwas a shekara uku da ya yi a Monaco, wadda ta bayar da aronsa ga Galatasaray, ita kuma ta dunga saka shi a wasanni da yawa

1 view0 comments
bottom of page