top of page
  • Writer's pictureArtv News

Ina sa ran daliget za su zabe ni ko ban ba su kudi ba – Badaru

Daya daga masu neman jam'iyyar APC ta tsayar da su takarar shugaban kasa Muhammad Badaru Abubakar ya ce wakilan da za su fitar da dan takara za su zabe shi saboda suna ganin mutuncinsa.


Badaru Abubakar wanda ya kasance gwamnan jihar Jigawa, ya kuma ce amincewar da ya tabbata yaa da ita a wajen 'yan deliget-deliget ne ya sanya ya furta wadannan kalaman.


Cikin da yayi da BBC Hausa

Gwamna Badaru ya bayyana wasu dalilai da a ganinsa za su ba masu zaben dan takara karfin gwuiwar zabensa.


Cikin abubuwan da ya bayyana akwai gogewar da ya samu bayan ya shafe shekaru yana aikin gwamnati da kuma kasuwanci.


19 views0 comments
bottom of page