Artv News
In ba don ni da Buhari ba zai ci zabe ba a 2015 – Tinubu

Ya kuma ce shi ne ya ba da sunan Farfesa Yemi Osinbajo domin a nada shi Mataimakin Shugaban Kasa a lokacin.
Ya bayyana hakan ne a Masaukin Shugaban Kasa da ke Abeokuta, babban birnin Jihar Ogun, lokacin da yake zantawa da daliget din APC a Jihar.
Aminiya
Karin Labarai