Artv News
Hotunan Zanga-Zangar Kungiyar Kwadago Kan Yajin Aikin ASUU
A ranar Talata Kungiyar Kwadago ta Najeriya ta fara gagarumar zanga-zangar kwana biyu a fadin kasar kan yajin aikin jami’o’i da ya ki ci ya ki cinyewa.
Hotunan yadda zanga-zangar ke gudana a wurare daban-daban.




