top of page
  • Writer's pictureArtv News

Hajji 2022: Ranar Alhamis Za A Fara Jigilar Alhazan Najeriya

Hukumar Alhazai ta Najeriya (NAHCON) ta sanar da ranar Alhamis 9 ga watan Yuni, 2022 a matsayin ranar da za a fara jigilar alhazai daga Najeriya zuwa Kasa Mai Tsarki.



Shugaban Hukumar NAHCON, Hassan Zikrullah ne ya sanar da hakan a ranar Juma’a.

Ya bayyana cewa kamfanoni uku da Hukumar ta sahalewa jigilar alhazai masu sauke farali daga Najeriya a bana su ne kamfanin Max Air, Azman Air da kuma Flynas.

Karin bayani na tafe…

43 views0 comments
bottom of page