Artv NewsAug 3, 20221 min read#Hajj2022: Wasu karin alhazan kano 400 sun dawo gidaLABARI CIKIN HOTUNA! Alhazan jahar Kano guda dari 400 sun dawo gida Najeriya a safiyar ranar Laraba bayan kammala aikin Hajin bana
LABARI CIKIN HOTUNA! Alhazan jahar Kano guda dari 400 sun dawo gida Najeriya a safiyar ranar Laraba bayan kammala aikin Hajin bana