top of page
  • Writer's pictureArtv News

Fitar Da Dan Takara: Gwamnonin APC Sun Mika Wa Buhari Sunan Mutum 5




Wata majiya mai tushe ce ta tsegunta wa Aminiya hakan, inda ta ce Gwamnonin sun mika sunayen ne da sanyin safiyar Talata.


Sunayen, a cewar majiyar sun hada da Mataimakin Shugaban Kasa, Farfesa Yemi Osinbajo da na tsohon Gwamnan Jihar Legas, Bola Tinubu da kuma na Gwamnan Jihar Ekiti, Kayode Fayemi.


Sauran su ne tsohon Ministan Sufuri, Rotimi Amaechi da Gwamnan Jihar Ebonyi, David Umahi

Tun da farko dai Gwamnonin sun tattauna da Buhari, inda suka yi alkawarin komawa Fadar


Shugaban Kasa bayan sun tattauna da Kwamitin Zartarwar jam’iyyar na kasa.

Muna tafe da karin bayani…


95 views0 comments
bottom of page