top of page
  • Writer's pictureArtv News

AN YI BABBAN RASHI!


Allah ya yiwa Dr. Ahmad BUK rasuwa. Za a yi janazarsa bayan Sallar Juma'a, a Masallacinsa na Darul Hadith dake Tudun Yola, Kano. Allah ya gafarta masa.


6 views0 comments
bottom of page