top of page

An tafka asarar naira miliyan 50 sakamakon ambaliyar ruwa a Kano

Updated: Aug 3, 2021

Hukumar bayar da Agajin gaggawa a Kano, ta ce gidaje sama da 1,000 ne suka rushe sakamakon ambaliyar ruwa a kananan hukumomi kusan 8 da ke jihar.Hukumar bayar da Agajin gaggawa a Kano, ta ce gidaje sama da 1,000 ne suka rushe sakamakon ambaliyar ruwa a kananan hukumomi kusan 8 da ke jihar.

Cikin wata hira da BBC Hausa, shugaban hukumar Sale Aliyu Jili ya ce baya ga gidaje, ambaliyar ta haddasa asarar dukiya da ta haura naira miliyan 50.

Tun da farko hukumomi sun bayyana cewa mutane da dama ne suka rasu a sakamakon ambaliyar.

A saurari karin bayanin da shugaban hukumar agajin gaggawa ta Kano, Hon Sale Aliyu Jili, ya yi wa Khalifa Dokaji.

2 views0 comments
bottom of page