top of page
  • Writer's pictureArtv News

An ga watan Babbar Sallah a Saudiyya


LABARAI DA DUMI-DUMI:


Saudiyya ta sanar da ganin watan Dhul Hijjah na Babbar Sallah, inda ta ce gobe Alhamis 30 ga watan Yuni ne daya ga wata.

Shafin da ke kula da masallatai biyu masu daraja na Haramain Sharifain ne ya sanar da hakan a Facebook.

Hakan na nufin babbar sallar za ta kama ranar Asabar 9 ga watan Yulin 2022. Za a yi tsayuwar Arfa kuma ranar Juma'a 8 ga watan Yulin.

20 views0 comments
bottom of page