top of page
  • Artv News

Aikin hajin 2022


Tsaron garin #Makka:


Daga yau, an haramta shiga birnin #Makkah ga mazauna garin, inbanda wadanda ke da izinin yin aiki ko kuma izinin yin Umrh ko aikin Hajji.


Wannan doka za ta ci gaba da aikin har lokacin da za a kammala aikin hajin bana.


Haramain sharifain

20 views0 comments
bottom of page